Wannan Quran kareem na rubutun hannu na warash me saukin amfani, yanada sauki wurin bude surori, sauraron karatu, ajiye gurin da aka karanta, da sauransu
Qur'an Hizbi Hizbi
What is it about?
Wannan Quran kareem na rubutun hannu na warash me saukin amfani, yanada sauki wurin bude surori, sauraron karatu, ajiye gurin da aka karanta, da sauransu. Shine application irinshi na farko wanda ya tabbatar kalan rubutun Qur'anin shine ake amfani dashi dede dana takarda. Qur'anin zaka iya
App Store Description
Wannan Quran kareem na rubutun hannu na warash me saukin amfani, yanada sauki wurin bude surori, sauraron karatu, ajiye gurin da aka karanta, da sauransu. Shine application irinshi na farko wanda ya tabbatar kalan rubutun Qur'anin shine ake amfani dashi dede dana takarda. Qur'anin zaka iya
1. kamo surori cikin sauki
2. ajiye gurin karatu (bookmark)
3. ganin shafuka yadda suke
4. turawa zuwa sauran mutane
5. kamo shafi kamar asalin na littafi
7. sauraron karatun ana karantawa
8. Zaka kamo hizbi hizbi
Da sauransu.
Arabic
هذا القرآن الكريم بخط ورش سهل الاستخدام، حيث يمكنك فتح السور، والاستماع إلى التلاوة، وحفظ القراءة، وغير ذلك الكثير. إنه أول تطبيق من نوعه يضمن استخدام نص القرآن الكريم كنسخة ورقية. يمكنك: ١. العثور على السور بسهولة
٢. حفظ القراءة (إضافة إشارة مرجعية)
٣. رؤية الصفحات كما هي
٤. إرسالها للآخرين
٥. فتح الصفحة كما لو كانت في الكتاب الأصلي
٧. الاستماع إلى التلاوة
٨. فتح "حزبي حزبي"
وغيرها الكثير.
Ce Coran Kareem en écriture Warash est facile à utiliser : il permet d'ouvrir facilement les chapitres, d'écouter la récitation, d'enregistrer la lecture, et bien plus encore. C'est la première application de ce type à utiliser le texte du Coran comme un document. Vous pouvez :
1. Trouver facilement des chapitres ;
2. Enregistrer la lecture (marque-page) ;
3. Voir les pages telles qu'elles sont ;
4. Transférer à d'autres personnes ;
5. Récupérer la page comme le livre original ;
7. Écouter la récitation en cours ;
8. Récupérer le hizbi hizbi ;
Et bien plus encore.
AppAdvice does not own this application and only provides images and links contained in the iTunes Search API, to help our users find the best apps to download. If you are the developer of this app and would like your information removed, please send a request to takedown@appadvice.com and your information will be removed.