You are using an outdated browser. Please upgrade your browser to improve your experience.
Sharh alWaraqat Fi Usulil Fiqh

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yahwa Musalman, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yahwa Musalman, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai

Sharh alWaraqat Fi Usulil Fiqh

by Abdulkarim Nasir

What is it about?

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yahwa Musalman, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Allah Yayi dadin tsira da aminci ga shugabanmu Annabi Muhammadu (Sallallahu alaihi wasallam). Yabo da Godiya su kara tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda da ni'ima taSa ayyuka kyawawa ke kammaluwa.

App Details

Version
1.0
Rating
NA
Size
411Mb
Genre
Music Education
Last updated
November 11, 2024
Release date
November 11, 2024
More info

App Store Description

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yahwa Musalman, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Allah Yayi dadin tsira da aminci ga shugabanmu Annabi Muhammadu (Sallallahu alaihi wasallam). Yabo da Godiya su kara tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda da ni'ima taSa ayyuka kyawawa ke kammaluwa.
شرح الورقات في أصول الفقه - عبد الله الفوزان
Al Waraqat in Usul Al Fiqh by Imam Al Haramayn Al Juwayni is a renowned Islamic classical text on the subject of Usul Al-Fiqh. It paves the way for a foundational education on the sources of Islamic Law and the procedures by which the law is derived from the source. It is called Waraqat because it is concise, with the Arabic text (matn) fitting on roughly five pages. It is part of a series of Islamic classical texts, known as summarized works mukhtasarat, that are considered essential study for every serious seeker of Islamic Knowledge who wants to follow the methodology laid out by the scholars of Islam to facilitate the acquisition of beneficial knowledge.

Application Features:
1. Listen to the high quality audio lectures offline without internet connection.
2. Fully functional audio player to fully control the audio playback. Play, pause, seek forward 10 seconds, seek backwards 10 seconds, volume control up/down, next track, previous track, repeat single track, repeat all tracks or repeat none.
3. When the player is playing, the CD rotates and you can tap on the CD to play/pause the audio.
4. Since the lectures are lengthy in duration, the app remembers where you stopped. With this feature, you can continue listening from where you left off when you relaunched the app.
5. You can read the book Sharh Al Waraqat fi Usulil Fiqhi pdf form. The app shows you total page count in the book and the current page at which you're. Use the "Go-To" button to write and jump to any page 1-148 inclusive.
6. The app also remembers your last reading position. This is so you can continue reading from where you left off as well.

Sharhin Al-Waraqat Fi Usulil Fiqhi wallafar babban malami Abdullah Ibn Saleh Al Fawzan fassarar malam Jafar zuwa yaren Hausa. Malam Abdullah Bin Saleh yace mai koyon ilimin Usulil Fiqhi ya kan samu damar ciro hukunce-hukunce na Shari'ah daga nassoshi na Shari'ah abisa ga wadansu ingantattun ka'idoji. Ilimin Fiqhu na ginuwa ne akan ilimin usulul fiqhu. Maras ilimin fiqhu, malam Jafar yace mukallidi ne kawai amma ba malami bane a ijma'in malamai na Usulil Fiqhi.

Domin samun wadansu manhajjoji irin su Umdatul ahkam, Ahkamul jana'iz, Riyadus salihin, Bulugul maram, Siffatus Salatin Nabiyyi, Kitabuttauhid, mukhtasar siratur Rasul (s.a.w), Ahalari, Kawa'idi da dai sauransu, sai ku duba sauran apps nawa.

Siffofin aikace-aikacen:
1. Saurari ingantattun laccoci na audio a layi ba tare da haɗin Intanet ba.
2. Mai kunna sauti mai cikakken aiki don cikakken sarrafa sake kunna sauti. Kunna, ɗan dakata, nemi gaba na daƙiƙa 10, nemi baya 10 seconds, sarrafa ƙarar sama/ƙasa, waƙa ta gaba, sauti na baya, maimaita sauti ɗaya, maimaita dukkan sautuka ko maimaita babu.
3. Lokacin da mai kunnawa ke kunne, CD ɗin yana juyawa kuma zaku iya danna CD din don kunna / dakatar da sauti.
4. Tunda laccocin suna da tsayi a tsawon lokaci, app yana tuna inda kuka tsaya. Tare da wannan fasalin, zaku iya ci gaba da saurare daga inda kuka tsaya lokacin da kuka sake buɗe app ɗin.
5. Kuna iya karanta littafin Sharh Al Waraqat fi Usulil Fiqhi sigar pdf. Akwai abun nuni don nuna muku jimlar adadin shafukan dake cikin littafin da kuma shafin da kuke kai a yanzu. Yi amfani da maɓallin "Go-To" don rubutawa da tsalle zuwa kowane shafi da kuke bukata cikin ranjin 1-148.
6. Hakanan app ɗin yana tuna matsayin karatun ku na ƙarshe. Wannan shine don ku ci gaba da karatunku daga inda kuka tsaya.

Idan kunji dadin wannan mahaja, sai ku aikata zuwa ga sauna yanuwa Musulmi a fadin duniya domin suma su amfana.
Tsira da Aminci suƙara tabbatuwa ga fiyayyen halitta Annabinmu Muhammadu (s.a.w). Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Disclaimer:
AppAdvice does not own this application and only provides images and links contained in the iTunes Search API, to help our users find the best apps to download. If you are the developer of this app and would like your information removed, please send a request to takedown@appadvice.com and your information will be removed.