You are using an outdated browser. Please upgrade your browser to improve your experience.
Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

by Abdulkarim Nasir
Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar
Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

What is it about?

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce.

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

App Details

Version
1.2
Rating
(1)
Size
126Mb
Genre
Music Lifestyle
Last updated
October 15, 2019
Release date
July 2, 2019
More info

App Store Description

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce.

Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store.

1. Yana aiki ba tare da internet ba
2. Babu talla a ciki (No Ads)

---------

Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline and is Ads Free.

Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.

----------

Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.

Idan ka/ki ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa was Wannan manhajjar.

Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka:

Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ?

Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram?

Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ?

Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa?

Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta?

Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi?

Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan?

Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ?

Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ?

Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata

Miji yace matar ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi?

Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi?

Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ?

Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu?

Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu

Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ?

Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ??

Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai?

Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ?

Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki?

Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ?

TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM

wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma.

Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu)
Sheik jafar 1000 question and answer
Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar

Domin samun yarin manhajjoji sauku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji.

Nagode!

Disclaimer:
AppAdvice does not own this application and only provides images and links contained in the iTunes Search API, to help our users find the best apps to download. If you are the developer of this app and would like your information removed, please send a request to takedown@appadvice.com and your information will be removed.